Mallam Ibrahim Shekarau, sanatan Kano ta tsakiya a Najeriya, yace akwai bukatar gwamnatin tarayya ta kara yawan kudaden da take baiwa yan majalissun dokokin domin ayyukan mazabu. Mallam Shekarau yace …
Author
Raihana Musa
-
Labarai
Annabi Muhammad, ma’aunin zaman lafiya da jinkai – Rochas Okrocha
by Raihana Musaby Raihana MusaTsohon gwanan jihar Imo kuma Sanata mai wakiltar Imo ta yamma, Rochas Okrocha, ya bayyana Annabi Muhammad SAW a matsayin bangon ma’aunin zaman lafiya da hadin kai. Rochas yayi kira …
-
Labarai
Bayan rahotan Dabo FM, wata gidauniya za ta kai dauki zuwa Makarantar Firamare ta garin Garo
by Raihana Musaby Raihana MusaWata gidauniyar jinkai mai sunan, Hadeeyatul Khair Foundation, da wasu matasan mata a jihar Kano ke jagoranta, sun shirya baiwa makarantar Firamaren dukkanin abinda take bukata. Hakan na zuwa ne …
-
Labarai
Bauchi: Mahaifin dan Majalissar Tarayya, Hon Mansur Manu Soro ya rasu
by Raihana Musaby Raihana MusaAlhaji Manu Adamu Soro, mahaifin dan majalissar tarayyar mai wakiltar karamar hukumar Darazo/Ganjuwa, ya rasu. Ya rasu ne bayan wata jinya a wani asibiti dake birnin tarayyar Abuja. Iyalan mamacin …
