0
Alhaji Manu Adamu Soro, mahaifin dan majalissar tarayyar mai wakiltar karamar hukumar Darazo/Ganjuwa, ya rasu.
Ya rasu ne bayan wata jinya a wani asibiti dake birnin tarayyar Abuja.
Iyalan mamacin sun bayyana DABO FM cewa za’ayi jana’izarshi a yau Asabar, da misalin karfe 5:00 na yamma a jihar Bauchi.
