Ganduje: Za’a daura auren Zauwara 1,500 gobe a masallacin Wazirin Kano Murabus dake Fagge

A cigaba da shirin aurar da zaurawa wanda Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Dr Abdullahi Ganduje, za’a daura auren ne a gobe LAHADI, a masallacin Juma’a dake Fagge.

Hakan na zuwa ne bayan da muka samu labarin daga shuwagabannin tsare-tsaren bikin daurin auren.

Hotunan wasu daga cikin kayan dakin amaren dai dai lokacin da ake shigar dasu harabar karamar Hukumar FAGGE.

%d bloggers like this: