Dan majalisa mai wakiltar Tarauni, Hafizu Kawu ya dauki nayin mata 100 domin koyon ilimin daukar hoto wanda Hanan Buhari zata kaddamar a karamar hukumar Tarauni. Dabo FM ta zanta da daya daga cikin hadiman gidan dan majalisar, Sen Abba Madugu, wanda ya tabbatar da faruwar hakan ya kuma yiContinue Reading

Rundunar Hukumar Hisbah ta aike da sammaci zuwa ga baturiyar Amurka, Janine Sanchez tare da matashin da suke kokarin aure, Isa Sulaiman dan unguwar Panshekara a yammacin Asabar. Majiyar Dabo FM ta bayyana baturiya da matashin sunje ofishin Hisbah na unguwar Panshekara, an kuma yi musu tambayoyi wanda mahaifin matashinContinue Reading

Mahaifin matashin da baturiya ta biyo unguwar Panshekara dake jihar Kano, Malam Isa Sulaiman, yace zai kai maganar gaba jami’an tsaro na farin kaya wato State Security Service. Matashin ya hadu da masoyiyar tasa ne, Janine Sanchez a dandalin sada zumunta na Instagram a bara inda har magana tayi karfi mahaifiyarContinue Reading

Gwamnatin jihar Kano karkashi jagorancin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta sake gina Farin Masallaci wanda tsohon gwamna, Rabiu Musa Kwankwaso ya rushe zamanin yana gwamna. Rahoton Dabo FM ya tabbatar da sake ginin masallacin dake kan titin Kano zuwa Zaria, Kwankwaso dai ya rushe masallacin ne bisa kokarin fadada titinContinue Reading

Jerin gwamnonin dake fuskantar barazanar tumbuke wa daga babbar kotun kasa wadda ke karkashi babban mai sharia na kasa, CJN Tanko Muhammad. Rahoton da Dabo FM ta hada ya bayyana cewa kimanin gwamnoni 5 ke jiran hukuncin babbar kotun, inda gwamnonin da magoya bayan su suke cikin dari-dari. Yanke hukunciContinue Reading

Tini shirye shirye yayi nisa na kafa asusun kai ‘ya’yan talakawa a jihar Katsina wanda Gidauniyar Kwankwasiyya ta dauki gabaran yi bayan ta samu nasarar kai fiye da daliban jihar Kano 200 karatu kasashen duniya. Rahoton Dabo FM ya bayyana cewa shugaban hukumar ‘Pleasant Library da Book Club (PLBC)’, InjiniyaContinue Reading

Majalisa masarautar bichi ta cire hakiman da basuyi mubayi’a ba ga Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado Bayero, a zaman ta na yau data gudanar a fadar masarautar Bichi. Masarautar ta sanar da tsige dukkanin hakiman da basu yi wa masarautar mubaya’a ba. Hakiman sun hada da Hakimin Bichi, Dambatta, DawakinContinue Reading

Bayan samun nasarar da Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yayi na sahalewar sabuwar dokar masarautu da majalisar jihar Kano ta zartar akwai yiwuwar gwamnan ya zabi Sarkin Bichi a matsayin shugaban majalisar sarakuna ta jihar Kano. Kafar Dabo FM ta jiyo jaridar PremiumTimes na furta hakan da sanyin safiyarContinue Reading