(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');

Ina son mutumin da matar shi ta caccakawa wuka idan zai aureni – Budurwa

Karatun minti 1

Ummi Abdullahi, wata matashiya yar jihar Kaduna ta bayyana soyyayar ta da son auren Sa’eed Muhammad, mijin da ake zargin matarshi da yunkurin kashe shi ta hanyar caccaka masa wuka.

Ummi Abdullahi ta bayyanawa sashin Hausa na Jaridar Legit.ng haka ne a shafinsu na facebook tana cewa;

“Dan Allah ku isar mun da sakona cewa ina son Sa’eed da aure, saboda tun ranar da matarsa ta caka masa wuka naji ina sonsa da aure, kuma ina kaunarsa matuka, hasali ma saboda shi na bude shafin Facebook.”

Ummi ta bayyana cewa tana matukar kaunar Sa’id tare da fatan zai amince da bukatar ta na zama mijinta.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog