Auren matashin nan dan jihar Kano, Sulaiman Isa da baturiyar Amurka, Jeanine Sanchez, ya samu tangarda bayan da aka dagashi babu ranar yi. Hakan na zuwa ne bayan da kasar …
Aure
-
Labarai
Ku nemi shawara a wajen mutanen kirki – Shawarar Buhari ga manema Aure
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban Muhammad Buhari, yayi kira da masu ma’aurata musamman wadanda sukayi aure a wannan lokacin dasu rika neman shawara a wajen mutanen kirki duk lokacin da wani abu ya shige …
-
-
Labarai
Ina son mutumin da matar shi ta caccakawa wuka idan zai aureni – Budurwa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineUmmi Abdullahi, wata matashiya yar jihar Kaduna ta bayyana soyyayar ta da son auren Sa’eed Muhammad, mijin da ake zargin matarshi da yunkurin kashe shi ta hanyar caccaka masa wuka. …
-
Labarai
Kayi mini aure ko na shiga duniya – Budurwa zuwa ga Mahaifinta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShashin Hausa na Legit Ng ya rawaito; Yanzu wani zamani ne da muke ciki da ba wuya halayen yara ya gurbace, musamman ‘ya’ya mata Akwai babbar matsala ga halayen ‘yan …
-
Tin bayyanar samun aururruka da yara matasa keyi,mata dayawa a shafukan sada zumunta suka bullo da wata sabuwar hanyar neman mazaje aure musamman a manhajar Instagram. Bayan bincike da DABO …
-
Ango Abba Mu’azu Dan Jabalu da amaryarshi Rufai’atu, sun shafe watanni 2 da yin aure. DABO FM ta tattaro cewa Abba ya angonce ranar 21 ga watan Afirilun 2019 tare …
-
Matsalarmu a Yau
Matan Aure sun fara kokawa kan yacce Mazajensu ke aikensu siyo abu a lokacin da suke tare.
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cigaba da kawo muku abubuwan da ke wakana a shafukan sada zumunta musamman a Instagram, yau ma mun sake yin nutso a shafin nan na Northern Blog, shafi dake …
-
Nishadi
Wasu Matan Arewa suna nemawa Mahaifiyarsu mai shekaru 60 miji a shafukan sada zumunta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cigaba da zakulo irin abubuwan da suke faruwa tsakanin Mata da mazan Arewa a shafukan sada zumunta, yau ma mun sake komawa manhajar Instagram inda mukayi duba a shafin …
-
Kamar yadda sanarwa ta gabata na ranar daurin Auren Abba, yaron nan dan shekara 17 daya auri ‘yar shekara 15, yau Lahadi 21 ga watan Afirilun 2019, cikin ikon Allah …
-
Bayan baiko da akayi na yaronan nan Abba, mai shekara 17 da Amaryarshi Rufai’atu, mai shekara 15. Katinan daurin auren sun bayyana inda aka tsara daura auren a gobe Lahadi, …
-
A cikin satinan anyi aure dayawa masu daukar hankali wadanda ke zanyo cece kuce a shafukan sada zumunta. Munga baikon wani yaro dan shekara 17 da amaryashi mai shekaru 15 …
-
Hotunan baikon Aliyu, yaro dan shekara 17 tare da amaryarshi Aisha, yar shekara 15 ya ja hankalin mutane musamman matasa. Labarin ya samo asali a wani shafin sada zumunta na …
