(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');

Sarkin Kano ya samu aiki mai girma da daraja daga majalissar Dinkin Duniya ‘UN’

Karatun minti 1

Mai martaba Sarkin Kano, Mallam Muhammadu Sunusi na biyu ya samu shiga cikin kwamitin masu rajin kare karni na majalissar dinkin duniya.

Sarki Sunusi ya kasance dan Najeriya daya tilo wanda hukumar ta dauka daga cikin mutane 17 da majalissar da baiwa irin aikin a fadin duniya.

Sanarwar ta fito daga bakin babban sakataren majalissar Antonio Guterres wacce ya bayyana a ranar Alhamis a babban birnin New York na kasar Amurka.

Sarki Sunusi ya shiga sahun mutane 17 da majalissar da nada irin na kwamitin wanda shugaban kasar Ghana, Nana Akufo-Addo-Addoda Fira Ministan Norway, Ms Erna Solberg ke jagoranta.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog