Kalaman Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa akan dambarwar dake tsakanin gwamnan Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje da Sarkin Kano, Mal. Muhammadu Sunusi II, ya janyo cece-kuce. Sheikh Daurawa, a hudubar da …
Tag:
Ganduje da Sarkin Kano
-
Labarai
Yanzu-yanzu: Sarkin Karaye ya nada Kwankwaso mukamin ‘Makaman Karaye’ kuma hakimi mai nada sarki
Mai Martaba sarkin Karaye, Ibrahim Abubakar II ya daga likkafar mahaifin tsohon gwamnan kano Rabiu Kwankwaso, Majidadin Karaye kuma hakimin Madobi, Musa Sale Kwankwaso a matsayin daya daga cikin manyan …
-
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, ya ce yana aiki ta karkashin kasa domin ganin an samu masalaha tsakanin gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da sarkin Kano Muhammadu Sanusi II. …
