JAIPUR INDIA: Babban mawakin jami’iyyar APC a Najeriya, Dauda Adamu Rarara ya bai wa jarumi Tijjani Asase kyautar mota. DABO FM ta tattara cewar mawakin ya mallaka wa Asase mota …
Tag:
Nishadi
-
Samari dayawa sun koka kan yacce ‘yan mata a Sallar bana suka hana su naman Sallah. Samarin sunce sam basuji dadin wannan matakin da ‘yan matan suka dauka ba. DABO …
-
-
Nishadi
Gidan kasaitaccen mai barkwaci ‘ShagirGirbau’ ya ruguje sakamakon ambaliyar ruwan sama
by Dabo Onlineby Dabo OnlineIftila’i ya rutsa da kasaitaccen mai barkwanci, Badamasi Usama, bayan da gidanshi ya rushe sakamakon ambaliyar ruwa a garin Gezawa dake jihar Kano. Badamasi, wanda aka fi sani da Shawaragi, …
-
Nishadi
Ƙasaitaccen mai barkwanci ‘Shagirgirbau’ ya bude shafi a Youtube
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBadamasi Usama, dan asalin garin Gezawa dake jihar Kano, wanda aka fi sani da “Shagirgirbau, Celenburuti, Shakatafi ko Sha tara” ya kaddamar da shafinshi a manhajar Youtube. A yan kwanakin …
