Gidan kasaitaccen mai barkwaci ‘ShagirGirbau’ ya ruguje sakamakon ambaliyar ruwan sama

Karatun minti 1

Iftila’i ya rutsa da kasaitaccen mai barkwanci, Badamasi Usama, bayan da gidanshi ya rushe sakamakon ambaliyar ruwa a garin Gezawa dake jihar Kano.

Badamasi, wanda aka fi sani da Shawaragi, Sha tara, Shakatafi ko Shagirgirbau ya bayyana haka ne a shafinshi na daddalin sada zumunta, Instagram @Shagiri_girbau.

Shawaragi ya nemi da al’umma su taimaka masa da duk iya abinda zasu iya taimaka masa wajen tayar da maido da ginin daya rushe.

Masu son taimakawa Shagirgirbau, zasu iya tura masa abinda ya sauwaka zuwa asusun bankinshi na GT Bank.

Acct No: 0468422647 Acct Name: Badamasi Usama

Karin Labarai

Sabbi daga Blog