Badamasi Usama, dan asalin garin Gezawa dake jihar Kano, wanda aka fi sani da “Shagirgirbau, Celenburuti, Shakatafi ko Sha tara” ya kaddamar da shafinshi a manhajar Youtube.
A yan kwanakin baya ne Shagirgirbau ya ballo shafukan sada zumunta musamman Facebook inda yake yin barkwanci akan al’amuran siyasar Najeriya dama sauran batutuwa.
https://www.youtube.com/watch?v=u_Cz6XCASiA
Danna Play domin kallon Bidiyonshi na farko.
Domin bibiyar shafin Shagirgirbau a Youtube danna akan ma’hadar nan ta kasa;