(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');

Taskar Malamai: ‘Yan bingida sun saki Mal. Ahmad Sulaiman bayan shafe sati 2

Karatun minti 1

Da safiyar yau, aka tashi da tsananin farin ciki da karawa godiya ga Allah bisa sakin Sheikh Ahmad Sulaiman da masu mutane da sukayi garkuwa dashi sukayi.

Iyalan malamin tare da wasu kafofin yada labarai makusanta shi suka bayyana a safiyar yau Laraba.

Tin kwanakin baya da suka wuce ne aka fara samun labari cewa wadanda sukayi garkuwa dashi din zasu sake shi.

Sai dai kokarinmu na jin ta bakin wadanda abin ya shafa domin sanin yadda malamin ya fito, ta hanyar bada kudin da suka bukata ko kuwa sakin shi fisabilillah, ya gaza cimma ruwa.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog