0
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal dake kasar Ingila, ta sallami Unai Emery daga matsayin mai horas da kungiyar.
Kungiyar ta maye gurbinshi da Freedie Ljungerg a matsayin horaswa na rikon kwarya kafin ta samun wanda zai maye gurbin Emery.
