Wallahi Saba’a – Wallahi Saba’a’ – Aston Villa ta turmushe Liverpool da ci 7 da 2

Karatun minti 1

Kungiyar Kwallon kafa ta Aston Villa ta lallasa Liverpool da co 7 da 2 a gasar cin kofin Firimiya na kasar Burtaniya.

Hakan na zuwa sa’o’i kadan bayan da Manchester United ta karbi kwallaye 6 a hannun kungiyar Tottenham.

Da DABO FM take kallon wasan da aka buga a yau Lahadi, masu sharhin wasan da harshen Labarci na tashar BeIN Sport sun yi ta yayata cewar ; “Wallahi Saba’a, Wallahi Saba’a.” Ma’ana wallahi 7, wallahi 7.

Yanzu haka Aston Villa tana kan mataki na 2 a gasar Firimiya ta bana.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog