Yanzu-yanzu: Barcelona ta ‘shirya korar mai horar da kungiyar, Quique Setien’ bayan luguden Bayern Munich

Karatun minti 1

Kungiyar Barcelona ta shirya korar mai horar da kungiyar Quique Setien bayan tashi daga wasan kungiyar da Bayern Munich.

Fitaccen dan jaridar wasanni, Fabrizo Romano ne ya tabbatar da haka a wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter.

Bayern dai ta zuba wa Barcelona 8 da 2 a wasan daf da kusa da na karshe a gasar Zakarun Turai.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog