Labarai

Gwamna Matawalle zai fitar da Daliban Zamfara guda 200 kasashen duniya a shirin karatu kyauta

Gwamna jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle, karkashin tsarin bayar da tallafin karatu ga ‘yan jihar Zamfara, ya dauki nauyin fitar da daliban jihar su 200 zuwa kasashen waje.

Kasashen sun hada da kasar China, Cyprus, Indiya da Sudan.

Cikakken bayanin yana zuwa…

Karin Labarai

UA-131299779-2