0
Kwamitin ganin wata na kasar Saudiyya ya tabbatar da rashin ganin jinjirin watan Shawwal a fadin kasar, ta kuma ce za a tashi da azumi a cike 30.
Masarautar kasar ta sanar da ranar Lahadi, 24 ga watan Mayu a matsayin ranar ranar Edil Fitr a kasar.
