Home LabaraiTsohon Alƙalin alƙalan Kano, Jastis Shehu Atiku ya rasu

Tsohon Alƙalin alƙalan Kano, Jastis Shehu Atiku ya rasu

by Muhammad Isma’il Makama
0 comments

Tsohon Alƙalin alƙalan jihar Kano, Jastis Shehu Atiku ya rasu yau Lahadi 27 ga Satumba.

Dabo FM ta samu wannan sanarwa daga bakin kakakin kotunan jihar Kano, Baba Jibo Ibrahim a daren Lahadi.

Rahoton ya kuma bayyana za’ayi jana’izar sa gobe Litinin 10 na safe a gidan sa dake kan titin Sokoto Road, Justis Shehu Atiku ya yi ritaya a Junairun 2015.

 

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00