Home Taskar MalamaiSheikh Ja’afar Mahmud Adam ya cika shekara 12 da rasuwa.

Sheikh Ja’afar Mahmud Adam ya cika shekara 12 da rasuwa.

by Dangalan Muhammad Aliyu
0 comments

Yau Juma’a ne Sheikh Ja’afar Mahmud Adam ya cika shekara 12 da rasuwa.

An harbe fitaccen malamin addinin Musuluncin ne yayin da yake jan sallar Asuba a wani masallaci a Kano, a ranar 13 ga watan Afrilun shekarar 2007.

 

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00