Ali Shehu lakcara ne a makarantar School of Technology dake Kano, inda wata kotun majistire dake kano ta bada umarnin aci gaba da tsare shi a gidan yari. Dabo FM …
Malamai
-
Labarai
Zabbaben dan majalissar da Kotu ta kwacewa kujera, Kawu Sumaila ya kaddamar da fara tafsirin Azumi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineZababben dan majalissar tarayya da wata kotu ta kwacewa kujera, Hon Abdurrahman Kawu Sumaila, ya kaddamar da fara tafsirin azumin Ramadan na bana. Tsohon babban mai bawa shugaba Buhari shawara …
-
Allah yayiwa mahaifiyar Sheikh Dr Mansur Abdullahi Sokoto rasuwa a yau Asabar 8 Sha’aban shekarar 1440, wanda yayi dai dai da 13 ga Afirilun 2019. Mun samu labarin rasuwar ta …
-
Yau Juma’a ne Sheikh Ja’afar Mahmud Adam ya cika shekara 12 da rasuwa. An harbe fitaccen malamin addinin Musuluncin ne yayin da yake jan sallar Asuba a wani masallaci a …
-
A yau Juma’a, 15/03/2019, aka sace babban malamin addinin musulunci kuma mahaddacin al’qurani, Sheikh Ahmad Muhammad Sulaiman Kano. An dai sace malamin ne tare da ‘yayanshi guda 6, a kan …
-
Da yake bayyanawa ‘yan sanda, Malam Mustapha, yace zargin da ake masa na kwanciya da kanwar matarshi sau uku ba gaskiya bane, sai dai ya amsa cewa ya kwanta da …
