Wasanni

Arsenal ta sallami Unai Emery daga mukamin horaswa

Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal dake kasar Ingila, ta sallami Unai Emery daga matsayin mai horas da kungiyar.

Kungiyar ta maye gurbinshi da Freedie Ljungerg a matsayin horaswa na rikon kwarya kafin ta samun wanda zai maye gurbin Emery.

UA-131299779-2