Ofishin jakadancjn kasar Canada dake Abuja ya nesanta kasar da rokon shugaba Muhammadu Buhari kan ya bari ‘yan Najeriya miliyan 1 suje Canada domin yin aiki.
Ofishin jakadancin ya bayyana haka ne shafinsu na Twitter.
If you've seen this link on your social media timeline, don't fall for it. This story is not true. For REAL information about travelling to Canada, go to https://t.co/nvOkvSQzt4. pic.twitter.com/ct2CIqaj05
Ofihsin ya kuma ce tabbas sun baiwa ‘yan Najeriya 4,200 shaidar zama ‘yan kasar Canada na dun-dun-dun.
Ya kuma shawarci ‘yan Najeriya da su guji yada gita gita kuma su zama masu kulawa sosai da sosai.
Over 4,200 Nigerians were approved for permanent residency in Canada in 2017, which is almost double the number from the year prior. Nigerians in Canada make important contributions to both countries.