Labarai

DABO FM ta janye labarin rikicin masarauta da gwamnatin Kano

Rahoton dake fitowa daga masarautar Kano ya bayyana labarin da jaridar mu ta Dabo FM ta fitar a ranar 17 Ga Maris, akan rikicin da ya taso daga masarautar Kano da gwamnatin Kano , Masarautar Bichi da Kano.

Yayin tattaunawar Dabo FM a ranar Laraba da makusancin sarkin Bichi, Alhaji Musaddiq Wada Waziri ya bayyana labarin ikirarin da muka rawaita Sarikin yayi, ba shakka yaki karo da gaskiya a cewarshi.

Duba da yanayin nan, DABO FM tana amfani da wannan dama wajen janye wadancen rahotanni da wasu majiyoyinmu suka bamu rahoto, a sakamakon tattaunawa da wadanda abin ya shafa, mun sauko daga kan wancen layi duba da yanayi.

Da wannan jaridar Dabo FM take neman afuwar wadanda rahoton ya shafa.

“Somewhere over the rainbow there is a refraction of a white light which scattered in the sky to form the beautiful view.”

UA-131299779-2