Labarai

Ganduje ya zabi Aminu Ado Bayero a sabon Sarkin Kano

Gwamnatin Kano ta zabi Aminu Ado Bayero a matsayin sabon Sarkin Kano bayan ta tsige Mallam Muhammadu Sunusi na 2.

UA-131299779-2