(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');

KANO: Ba muga dalilin da zai saka INEC ta soke zabe ba – APC Kano

Karatun minti 1
Abdullahi Abbas

Shugaban jami’iyyar APC na jihar Kano, Hon Abdullahi Abbas yace kiran da jami’iyyar PDP tayi na soke zaben da ake gudanarwa yau ba mai yiwuwa bane.

Abdullahi Abbas, yayi wannan furuci ne jim kadan bayan shugaban jami’iyyar PDP ya ce basazu karbi sakamakon zaben da aka gudanar yau ba.

“Babu yadda za’ayi a soke zaben Kano saboda har yanzu ana cigaba da gudanar da zabe.”

Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa Shugaban APC yace jami’iyyar PDP ta jira har a fadi sakamako, in yaso daga bisani sai su kai kara Kotu.

“PDP ta gaza fito da mutanenta ne domin suyi zabe.”

 

Karin Labarai

Dangalan Muhammad Aliyu

•Sublime of Fagge's origin.
•PharmD candidate

Sabbi daga Blog