Kano: PDP tayi kira ga INEC ta soke zaben da ake gudanarwa bisa al’amura marasa dadi da suka faru

Shugaban jami’iyyar PDP na jihar Kano yayi kira ga hukumar zabe ta INEC data soke zaben da ake gudanarwa yau a Kano. 23/03/19

Bichi yayi wannan kira ne a wani taron manema labarai na gaggawa daya kira a yau.

RAbiu Bichi
Masu Alaƙa  Kano: Zaɓaɓɓun 'yan majalissun PDP a jihar Kano sun karbi takardar shaidar lashe zabe daga INEC

Muhammad Aliyu Dangalan

•Sublime of Fagge's origin. •Apprentice Journalist. •Doctor of Pharmacy student.