(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');

Mikel Obi zai koma Crystal Palace

Karatun minti 1

Kungiyar Crystal Palace na zawarcin kyaftin din kungiyar Super Eagles.

Mikel Obi ya katse kwantiraginshi daga kungiyar Tainjin Teda dake kasar China inda ya shafe kakar wasanni biyu ta 2017 da 2018.

Yaci kwallaye 2 a wasanni 18 daya buga a kakar 2018.

Kwallo daya a wasanni 13 a kakar wasan 2017.

Tsohon takwaran dan wasan Victor Moses, jaridun sa ido na kasar Ingila sun bankado wasu bayanai da suke nuna cewa kungiyar ta Crystal Palace na neman aron dan wasan daga kungiyar Chelsea.

Victor Moses ya taka rawar gani a kakar bara data wuce inda yanzu yake cikin matsanancin yanayi na rashin buga wasanni tin bayan barin kociya Antonio Conte.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog