Hotunan sabon zababben dan majalisar Kiru da Bebeji na jam’iyyar PDP, Ali Datti Yako da shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Abbas a lokacin karbar satifiket ya jawo cece-kuce a kafafen sada …
Abdullahi Abbas
-
Labarai
Kofa ya tsugunna mana har kasa don mu roki mutane su zabe shi amma suka ki – Abbas
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban jami’iyyar APC na jihar Kano, Hon Abdullahi Abbas, ya bayyana tsugunawar da tsohon dan majalissar tarayya, Hon Abdulmuminu yayi matsayin roko dan a nema masa kuri’ar jama’a. Shugaban ya …
-
Siyasa
Duk wata rigima da akeyi a Kano akwai hannun Abdullahi Abbas a ciki – Hon Abdulmumin Jibrin
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHon Abdulmumin Jibrin, dan majalissar tarayyar mai wakiltar karamar hukumar Bebeji/Kiru, ya bayyana Abdullahi Abbas, shugaban jami’iyyar APC na jihar Kano, a matsayin musabbabin dukkanin wata rigima da akeyi a …
-
Siyasa
Zaben2019: Ko a lahira ba abinda za a yi idan mukaci zabe da tsiya-tsiya a Kano – Shugaban APC
Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Hon Abdullahi Abbas yace suna nan a kan bakarsu ta cewa zasuci zaben Kano to da tsiya, ko da tsiya-tsiya. An dai hangi shugaban …
-
Siyasa
Munada Shugaban Ƙasa, ‘Yan sanda da Sojoji, ko PDP taci zaɓen Gwamna sai mun ƙwace – Abdullahi Abbas
Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas yayi wasu kausasan kalamai akan abokin hamayyarsu, tsohon gwamnan jihar Kano Engr Rabi’u Kwankwaso tare da dan takarar gwamnan jihar kano karkashin …
