Hukumar karfe korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ta fara mayar wa da malaman da mai bawa gwamna shawara kan harkokin addinai ya zaftare musu …
Tag:
Ali Baba Agama Lafiya
-
BincikeLabarai
Ana zargin hadimin Ganduje, Alibaba da yin sama da fadin miliyan 16 na addu’ar Korona
An zargi mai bawa gwamna, Abdullahi Umar Ganduje shawara akan harkar addinai, Alibaba Agama Lafiya Fagge da sama da fadin naira miliyan 16 hasafi ga malamai da sukayi addu’a a …
-
Siyasa
Dawafin 7 sau 7 muka yiwa Ganduje kafin ya iya cire Jar Hula saboda kulle-kullen cikinta – Ali Baba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon mai bawa gwamnan jihar Kano shawara akan sha’anin addinin, Hon Ali Baba Agama Lafiya Fagge, ya bayyana irin tsananin wuyar da suka sha kafin gwamnan Kano, Dr Abdullahi Ganduje, …
-
Siyasa
Ya kamata mutanen Kano su takawa Kwankwaso birki akan yawo da kwakwalwarsu da yake yi – Ali Baba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabban mai bawa gwamnan jihar Kano akan harkokin addinai, Hon S.A Ali Baba Agama Lafiya Fagge, ya bayyana cewa ikirarin da ake yiwa Kwankwaso na ‘Mai Takalmin Karfe’ duk karya …
