Kwamishinan mai ritaya, CP Muhammad Wakili yayi ritaya daga aikin ‘dan sanda a ranar Juma’ar 26/05/2019. Ritayar Singham tazo ne bisa cikarshi shekaru 60 a duniya. Mai magana da yawun …
Tag:
CP WAKILI
-
Kwamishan ‘yan sandan jihar Kano, CP Muhammad Wakili, ya ajiye aikin dan sanda a ranar Juma’a data gabata 24/05/2019. Wakili ya ajiye aikin ne bisa cikarshi shekaru 60 a duniya, …
-
Siyasa
ZabenKano: ‘Yan sanda sun cafke mataimakin Ganduje, bayan yunkurin sace takardar tattara sakamako
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA daren yau Litinin, rundunar ‘yan sandan jihar Kano suka cafke mataimakin gwamnan Kano, Dr Nasiru Yusuf Gawuna tare da Kwamishinan kananan hukumomi, Murtala Sulen Garo bayan sunyi yunkurin keta …
-
Siyasa
ZabenKano: ‘Yan sanda sun cafke Kwamishina, bayan yunkurin keta takardar tattara sakamako
by Dabo Onlineby Dabo Online‘Yan sanda sun samu nasarar cafke kwamishinan kananan hukumomi na jira Kano, Murtala Sulen Garo a daren yau Litinin da misalin karfe 1:40 na dare. Kwamishinan wanda suke tare da …
-
Siyasa
KANO: Zamu kama duk wani dan siyasa, mai kalaman tada hargitsi – Hukumar ‘yan sanda
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRundunar ‘yan sandan jihar Kano karkashin jagorancin kwamishina Muhammad Wakili, ta fitar da gargadi akan yan siyasar da suke kalamai da ka iya tada fitina. Gargadin da hukumar ta fitar …
