ZabenKano: ‘Yan sanda sun cafke mataimakin Ganduje, bayan yunkurin sace takardar tattara sakamako

Karatun minti 1

A daren yau Litinin, rundunar ‘yan sandan jihar Kano suka cafke mataimakin gwamnan Kano, Dr Nasiru Yusuf Gawuna tare da Kwamishinan kananan hukumomi, Murtala Sulen Garo bayan sunyi yunkurin keta takardar tara sakamako a karamar hukumar Nassarawa.

Dr Nasiru Yusuf Gawuna a cikin motar ‘yan sanda

Karin Labarai

Sabbi daga Blog