Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar ya sallami Salihu Tanko Yakasai daga mukaminsa na hadiminsa a kafofin yada labarai. DABO FM ta tattara cewar gwamnatin ta sanar da korar Yakasai …
Tag:
Dawisu
-
Rahotanni daga wasu majiyoyi sun tabbatar da batan Salihu Tanko Yakasai, daya daga cikin mashawartan gwamnan Kano, Dr Abdullahi Ganduje. Salihu ya yi tsokacin ne bayan labaran sace ‘yan mata …
-
Labarai
Ganduje ya mayar da Salihu Tanko Yakasai bakin aikinsa, kwana 18 bayan dakatar da shi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya mayar da Salihu Tanko Yakasai, mataimakinsa na musamman kan harkokin yada labarai na zamani. Tin dai a ranar 11 ga watan Okotba …
-
Siyasa
Tsohon Sanata yafi wanda zuri’ar su basu taba yin Kansila ba – Martanin Shehu Sani zuwa Tanko Yakasai Dawisu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTakaddama ta barke tsakanin tsohon sanata Shehu Sani da Salihu Tanko Yakasai (Dawisu) a shafin twitter. DABO FM ta binciko wani dan rikici irin na siyasa wanda ya faro asali …
-
Takaddama ta barke tsakanin tsohon sanata Shehu Sani da Salihu Tanko Yakasai a shafin twitter. DABO FM ta binciko wani dan rikici irin na siyasa wanda ya faro asali ne …
