Rahotanni daga jihar Kano, Najeriya sun bayyana yacce hukumar Hisbah ta jihar Kano ta tarwatsa taron ‘shagali’ na murnar zaman tare da wasu da ake zargin ‘yan Luwadi ne, suka …
Hisbah
-
Labarai
Dokar hana cakudar Maza da Mata a baburan ‘Adaidaita Sahu’ tana nan daram – Ibn Sina
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Mallam Haruna Muhammad Sani Ibn Sina, ta bayyana cewa dokar hana cakudar Mata da Maza a baburan adaidata sahu tana nan daram. Shugaban ya …
-
Rahotonni daga fadar gwamnatin jihar Kano na cewa tuni gwamnati ta janye dokar nan ta hana cakuda maza da mata a baburan adai-daita sahu. Rahoton mu na Dabo FM daga …
-
Hukumar Hisbah ta chafke wannan dan sanda ne da kannensa 2 da kuma wata da yace daga Kaduna take cikin dakin otal suna sheke ayarsu. Kakakin Hukumar, Dr Atiku Zawuyya …
-
Labarai
Gwamnatin jihar Kano ta dawo da dokar hana cakudar Maza da Mata a baburan ‘Adaidata Sahu’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana shirin gwamnatin jihar na hana cakuduwar Maza da Mata a babur ‘Adaidata Sahu.’ Gwamnan ya bayyana cewa daga 1 ga watan …
-
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sabunta dokar hana cakuda maza da mata a cikin baburin Adaidaita Sahu. Hukumar ta bukaci gamayyar kungiyoyin direbobin mashin mai kafa uku (A daidaita …
