//
Wednesday, April 1

Dokar hana cakudar Maza da Mata a baburan ‘Adaidaita Sahu’ tana nan daram – Ibn Sina

Google+ Pinterest LinkedIn Tumblr +

Shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Mallam Haruna Muhammad Sani Ibn Sina, ta bayyana cewa dokar hana cakudar Mata da Maza a baburan adaidata sahu tana nan daram.

Shugaban ya bayyana haka yayin da yake ganawa a cikin shirin Guziri mafi alheri na gidan rediyon Arewa dake Kano.

Shugaban ya tabbatar da cewa dokar tana nan sai dai sun dakatar da ita domin kammala shirye-shiryenta na tunkarar gudanar da dokar.

Zaku iya kallon hirar a bidiyon dake sama. Cigaban bayanan yana zuwa…..

Masu Alaƙa  Kano: Kuri'ar da aka kama jabu ce, an buga ta domin koyar da zabe- Yan sanda

Karin Labarai

Share.

About Author

Comments are closed.

%d bloggers like this:
DABO FM 2020