Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umarar Zulum, ya samu lambar yabon Musulmi mafi kokari a Najeriya na shekarar 2019, na jaridar Musulmai, Muslim News, jaridar Musulunci ta daya a Najeriya. …
Tag:
Isa Ali Pantami
-
Zakaran kwallon kafa ta Africa, tauraro a kungiyar kwallon kafa ta Liverpool dake Premier League ta kasar England wato Mohamed Salah ya karbi bakwancin ministan sadarwa na Najeriya Isa Ali …
-
BincikeLabaraiSabon Labari
‘Yan sanda sunyi alkawarin kama duk masu hannu a yiwa Pantami ihun ‘Bamayi’
Rundunar ‘Yan Sandan ta bayyana cewa ta gayyaci Shugaban Jam’iyyar PDP da wasu jiga-jigan jam’iyyar na jihar Kano bisa kai wani farmaki da ake zargin wasu gurbattun matasan kwankwasiyya da …
-
Taskar Malamai
Ga Qur’ani da Hadisi ga Ilimin Na’ura mai Kwakwalwa, Dr Isa Ali Pantami
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKadan daga cikin tarihin Dr Isa Ali Pantami; An haifi Dr Isa Ali Ibrahim Pantami a ranar 20 ga watan Oktobar 1972 a unguwar Pantami dake Gombe, jihar dake Arewa …
