//
Monday, April 6

Pantami ya samu tarba daga fitaccen dan kwallon kafar Liverpool Mohamed Salah

Google+ Pinterest LinkedIn Tumblr +

Zakaran kwallon kafa ta Africa, tauraro a kungiyar kwallon kafa ta Liverpool dake Premier League ta kasar England wato Mohamed Salah ya karbi bakwancin ministan sadarwa na Najeriya Isa Ali Pantami.

Minista Pantami ya samu tarbar ne a filin jirgin sama na Cairo dake kasar sa ta haihuwa wato Egypt.

Wata majiyar ta kusa da ministan ta shaidawa Dabo FM cewa ministan ya isa ne domin ziyarar aiki. MashaAllah

Masu Alaƙa  Ga Qur’ani da Hadisi ga Ilimin Na’ura mai Kwakwalwa, Dr Isa Ali Pantami

Karin Labarai

Share.

Comments are closed.

%d bloggers like this:
DABO FM 2020