Home SiyasaShugaban ADC na jihar Gombe ya koma PDP

Shugaban ADC na jihar Gombe ya koma PDP

by Dabo Online
0 comments

Shugaban jami’iyyar ADC na jihar Gombe, Alhaji Ya’u Danladi ya fice daga jami’iyyar zuwa jami’iyyar PDP.

Alhaji Yau ya sanar da ficewartashi ne ranar Litinin bayan ya aike takardar ficewar zuwa shugaban mazabarshi ta Kwado.

A cikin takardar, ya ce ya ajiye muƙaminshi na shugabancin jami’iyyar tare da soke rijistarshi ta jami’iyyar ADC. Ya kuma bayyana cewar ya rungumi jami’iyyar PDP domin mara wa ɗan takarar gwamna a jami’iyyar PDP, Farfesa Isa Ali Pantami baya a zaɓen 2027 da ke gabatowa.

“Na koma jami’iyyar PDP domin yin tafiya tare da Farfesa Isa Ali Pantami

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00