Rahotanni sun tabbatar da jami’ar Ahmadu Bello ta bawa Alkalin alkalai, CJN Tanko Muhammed gurbin karatu ba tare da ya samu makin da ake bukata ba a darasin Lissafi da …
Tag:
Kotun daukaka kara
-
LabaraiSiyasa
Kotun Koli: Farfaganda baza ta canza abinda Allah ya tsara ba -Abba ya yiwa Ganduje martani
Dan takarar gwamna a jamiyyar PDP ta jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusif ya bayyana babu wata farfaganda da zata firgita shi a kan shari’ar zaben gwamnan Kano daya shigar …
-
Sanannen mawakin gambara na arewacin Najeriya, Dauda Kahuta Rarara ya saki sabuwar waka a jajiberin ranar yanke hukuncin kotun kare kukan ka. Rahoton Dabo FM ya bayyana wakar ta fara …
-
Kafatanin shugabancin jam’iyyar APC na jihar Kano sun dira a babban birnin tarayya dake Abuja domin halartar shari’ar zaben gwamnan Kano da kotin koli zata yanke hukunci a gobe Litinin. …
-
Siyasa
Kotun daukaka kara ta baiwa ‘Abba Gida-Gida’ damar kara shedu a cigaba da shari’arshi da Ganduje
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun daukaka kara dake da zama a jihar Kaduna ta umarci kotun sauraren korafe korafen zaben gwamnan jihar Kano da ta bawa PDP damar yin sauyi tare da karin shedu …
