A jihar Imo, an kwantar da wani babban likita mai sunan Cherechi Okonko a sashin bayar da agajin gaggawa na gwamnatin tarayyar Najeriya dake garin Owerri sakamakon raunuka da mai …
Rikicin Mata
-
An zargi Stella Peters, da caccakwa saurayinta na daduro wuka har lahira. Rahotanni sun bayyana cewa; Budurwar ta caccakawa Saurayin wuka bisa rashin bata kudin hidumar murnar zagayowar ranar haihuwar …
-
Labarai
Budurwar Zamfara da ta kona kanta tana samun kayatattun kyaututtuka da tallafin Kudade
by Dabo Onlineby Dabo OnlineManyan mutane masu fada aji, sun shiga samun masu taimakawa dangin budurwar nan data kona kanta a jihar Zamfara. Mahaifin budurwar, Aminu Muhammad, ya bayyana tallafin kudin a matsayin wanda …
-
Labarai
Wata Mata ta kwararawa Saurayin diyarta ruwan zafi a gadon baya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn kama wata mata da data shararawa Saurayin ‘yarta ruwan zafi a gadon baya. Jaridar Independent ta rawaito cewa; matar da kirawo saurayin ne a kira irin na yaudara da …
-
An zargi wata mata a jihar Kaduna da caccakawa Mijinta wuka a jihar dake arewa maso yammacin Najeriya. Matar da ake zargi mai suna Aisha, ta caccakawa mijin nata Yahaya …
-
Labarai
Budurwa ta rasa ran ta bayan amfani da ‘Maganin kashe kwari’ don cire kwarkwata
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSashin Hausa na Legit ya rawaito cewa; Wata matashiya, Ayomikun Juliana, da ke bautar kasa (NYSC) a garin Osogbo, babban birnin jihar Osun, ta mutu bayan an yi zargin ta …
