Wata Mata ta kwararawa Saurayin diyarta ruwan zafi a gadon baya

by Dabo Online
0 comments

An kama wata mata da data shararawa Saurayin ‘yarta ruwan zafi a gadon baya.

Jaridar Independent ta rawaito cewa; matar da kirawo saurayin ne a kira irin na yaudara da niyyar cewa “Yazo zasuyi magana ta nutsuwa.”

Duk da dai jaridar bata bayyana garin da abin ya faru ba, Independent ta wallafa hotunan saurayin kamar yacce zasu gani a kasa;

FD7C46B3 2AF4 4886 B63E 5CD79C8A5DBA - Dabo FM

RAhotanni sun tabbatar da cewa tin chan asali mahaifiyar budurwar tashi bata son alakar dake tsakaninsu.

“Mahaifiyar budurawar tashi ce ta kirawo shi gidan domin yazo su tattauna.”

“Zuwanshi ke da wuya, ta sharara masa ruwan zafi a gadon baya.”

Tini dai aka garzaya asibiti dashi domin karbar agajin gaggawa.

Karin Labarai

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00