1
Hukumar FIFA da ke da shedikwata a kasar Swizerland ta fitar da jerin sunayen masu horaswa da ka iya lashe kyautar ‘Gwarzon mai horaswa na kakar wasan bana.
Ga jerin sunayen da kasashen su;
🇩🇿 Djamel Belmadi
🇫🇷 Didier Deschamps
🇦🇷 Marcelo Gallardo
🇦🇷 Ricardo Gareca
🇪🇸 Pep Guardiola
🇩🇪 Jurgen Klopp
🇦🇷 Mauricio Pochettino
🇵🇹 Fernando Santos
🇳🇱 Erik ten Hag
🇧🇷 Tite
