Labarai

Motar jigilar Man Fetur ta kama da wuta akan titin Gombe zuwa Bauchi

A ranar Laraba, Motar jigilar Man Fetur ta fashe tare da kamawa da wuta a yankin Tunfure dake kusa da babbar hanyar Gombe zuwa Bauchi.

Zuwa yanzu da ake hada wannan rahoton, gidan Talabijin na Channels ya bayyana cewa ba’a san adadin mutane nawa ne hatsarin ya ritsa da su ba. Sai ta tabbatar da ganin wani mai tuka babur yayi konewar da ba’a iya gane kowaye shi.

Kalli Hotuna;

Karin Labarai

UA-131299779-2