0
Kotu sauraren korafe-korafen zabe ta kwace zaben dan majalissar tarayya a karkashin jami’iyyar PDP, Mista Ikengboju Gboluga, mai wakiltar karamar hukumar Okitipupa/Irele ta jihar Ondo.
Kotun ta baiwa na dan takarar jami’iyyar APC, Mista Albert zaben inda kuma ta umarci INEC ta shi takaradar shaidar cin zabe.
Kotun da ke da zama a garin Akure ta kwace zaben ne bisa samun dan takarar PDP da rike shaidar zama dan kasar Birtaniya wanda hakan yasa bai cika dukkanin ka’idojin cin zama dan takara ba.
