Home LabaraiAkwai alamun nasara ga Buhari bayan Atiku ya kasa kare ikirarinshi na anyi magudi a jihohi 11

Akwai alamun nasara ga Buhari bayan Atiku ya kasa kare ikirarinshi na anyi magudi a jihohi 11

by Dabo Online
0 comments

Kotun dake sauraren korafin zaben shugaban kasa dake Abuja tayi watsi da korafin Atiku.

Atiku yayi korafi kan cewa anyi magudi a jihohi 11.

Sai dai kotun da tayi watsi da karar bayan da tace Atiku ya kasa bayar da hujjojin yin magudin.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00