Kotu a jihar Kano ta kwace kujerar dan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar Rogo karkashin jam’iyyar APC, Magaji Dahiru Zarewa. Rahoton DABO FM ya bayyana cewa nan take kotun …
Kotun Zabe
-
Labarai
Rashawar zaben zagaye na 2 na gwamnan Kano tafi ta kowanne a zaben 2019 – Amurka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKasar Amurka tace tana da shaidu dayawa wadanda suka nuna tsoratarwa da barazana da jami’an tsaro na Soji da DSS sukayi wa mutane da ma’aikatan INEC yayin gudanar da zaben …
-
Labarai
Jami’an gwamnatoci sun yi wa alkalan kotunan zabe barazana sun saka su yin rashin adalci- Amurka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKasar Amurka tace tana da shaidu dayawa wadanda suka nuna tsoratarwa da barazana da jami’an tsaro na Soji da DSS sukayi wa mutane da ma’aikatan INEC yayin gudanar da zaben …
-
Rahotanni sun tabbatar da jami’ar Ahmadu Bello ta bawa Alkalin alkalai, CJN Tanko Muhammed gurbin karatu ba tare da ya samu makin da ake bukata ba a darasin Lissafi da …
-
Sabon gwamnan Imo da kotin koli da damkawa kujerar gwamnan jihar, Hope Uzodinma ya bayyana zanga zangar da PDP keyi akan hukuncin kotun koli tana yi ne domin kifar da …
-
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taya zababben Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje murnar nasarar da ya kara samu a kotin kare kukan ka. Dabo FM ta tattara cewar sanarwar …
-
-
-
LabaraiSiyasa
Kotun Koli: Farfaganda baza ta canza abinda Allah ya tsara ba -Abba ya yiwa Ganduje martani
Dan takarar gwamna a jamiyyar PDP ta jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusif ya bayyana babu wata farfaganda da zata firgita shi a kan shari’ar zaben gwamnan Kano daya shigar …
-
Sanannen mawakin gambara na arewacin Najeriya, Dauda Kahuta Rarara ya saki sabuwar waka a jajiberin ranar yanke hukuncin kotun kare kukan ka. Rahoton Dabo FM ya bayyana wakar ta fara …
-
Kafatanin shugabancin jam’iyyar APC na jihar Kano sun dira a babban birnin tarayya dake Abuja domin halartar shari’ar zaben gwamnan Kano da kotin koli zata yanke hukunci a gobe Litinin. …
-
Tsohon gwamnan jihar Imo da kotin koli ta tsige cikin satin nan, Emeka Ihedioha ya bayyana cewa ya girgiza da hukuncin kotun koli tayi akan sa na tsige shi a …
-
LabaraiSiyasa
Ganduje na cikin jerin gwamnonin dake fuskantar barazanar tsigewa daga kotun ƙare kukan ka
Jerin gwamnonin dake fuskantar barazanar tumbuke wa daga babbar kotun kasa wadda ke karkashi babban mai sharia na kasa, CJN Tanko Muhammad. Rahoton da Dabo FM ta hada ya bayyana …
-
Labarai
Kotun Koli ta karbe kujerar gwamna daga PDP ta ba wa APC mai mulki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun kolin Najeriya, ta tsige gwamnan jihar Imo, Emeka Ihedioha daga matsayinshi na gwamnan jihar Imo, ta tabbatar da Sanata Hope Uzodimma na APC a matsayin wanda ya lashe zaben …
-
Rahotannin da suke shigowa yanzu daga babbar kotun Najeriya, Daily Trust ta bayyana cewar alkalin alkalai ya dakatar da shari’ar gwamnan jihar Kano, Dr Ganduje da Abba Kabiru Yusuf na …
-
LabaraiSiyasa
Kotun koli ta kori hukuncin kotun daukaka kara, ta tabbatar da gwamnan PDP
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun kolin Najeriya ta kori hukuncin kotun daukaka kara na zaben gwamnan jihar Oyo, ta tabbatar da gwamnan Makinde a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar. Kotun wacce ta …
-
Kotun koli ta yi watsi da daukaka karar da jam’iyyar PDP da dan takararta, Atiku Abubakar suka yi wacce ke kalubalantar nasarar shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben ranar 23 …
-
APC ta kara yin nasara a kotun daukaka kara dake Kaduna, inda ta tabbatar wa dan majalisar tarayya na Takai da Sumaila, Hon Shamsuddeen Abdulrahman Dambazau kujerar sa bayan da …
-
Labarai
Kotun zabe ta kara tabbatar da Dr Ganduje a matsayin gwamnan Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun dake sauraren korafen zaben gwamnan jihar Kano, ta tabbatar da Ganduje a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar. Hakan na zuwa ne bayan da kotu ta kori karar …
-
Labarai
Kano: Ina so a kaini gaba domin a gyaramin kuskure na – Mai Shari’a Halima Shamaki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai Shari’a Halima Muhammad Shamaki, ta bayyana cewa tana bukatar duk wanda bai yadda da hukuncin ta da ya daukaka kara. Dabo FM ta tattaro cewa mai shari’ar ta bayyana …
