Babban Bankin Najeriya ya zaftare chajin cirar kudi na ‘ATM’ daga N65 zuwa N35

by Muhammad Isma’il Makama
0 comments

Babban Bankin Najeriya, CBN ya rage kudin chajin cirar kudi a injin ATM zuwa N35, wanda a baya ake chajin N65.

Kamar yaddar majiyar mu ta Dabo FM ta shaida mana a safiyar Lahadi, Bankin CBN ya tabbatar da cewa daga yanzu chajin na N35 zai auku ne bayan chirar kudi sau 3 a cikin wata guda.

Wannan na daga cikin sabbin tsare -tsare da babban bankinya fito dasu.

Karin Labarai

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00