11

Allah Ya yi wa Ajimobi ABiola, tsohon gwamnan jihar Oyo rasuwa.
Ya rasu bayan shafe kwanaki da yawa a cikin dakin jinya na masu bukatar kulawa ta musamman bayan an yi masa tiyata.

