1
A cigaba da yawon yakin neman zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari, yau jirgin shugaban ya sauka a jihar Kano.
Shugaban yana cikin jawabin godiya ga al’ummar jihar Kano, da mai martaba Sarki game da tarba da suka samu, kwatsam sai wuta ta dauke a fadar ta sarkin kafin dawowar ta da ‘yan dakiku.
Kalli Bidiyo
Note: Dabo FM Copy.
