Home WasanniAsisat Oshoala ta tafi Barcelona

Asisat Oshoala ta tafi Barcelona

by Dabo Online
0 comments

‘Yar wasan gaba ta kungiyar Super Falconets ta Najeriya, Asisat Oshoala ta kammala komawa kungiyar kwallon kafar mata ta Barcelona dake kasar Spaniya a matsayin yar wasan aro daga kungiyar Dalian dake birnin Nanjing  ta kasar China.

 

Sauran labarin na zuwa……………………

 

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00