Home Labarai#NigeriaDecides2019: ‘Yan sanda cun cafke matasan da suka yi yunkurin sace akwatin zabe a jihar Abia

#NigeriaDecides2019: ‘Yan sanda cun cafke matasan da suka yi yunkurin sace akwatin zabe a jihar Abia

by Dabo Online
0 comments

Jami’an ‘yan sandar jihar Abia sun bayyana rahoton kame wasu matasa guda 10, yayinda sukayi yunkurin sace akwatin zabe a karamar hukumar Bende.

 

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00